indonesia illegal fishing
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An diran ma masu coge wajen kamun kifi a Indonesia

Gwamnatin Indonesia na kokarin kawar da kamun kifi ba bisa ka'ida ba, ta hanyar kwacewa da kuma lalata jiragen ruwan masu aikata wannan laifi a tekun kasar.

Indonesia na daya daga cikin mafi yawan tsibirai a duniya, kuma gwamnatin kasar ta ce kamun kifi ba bisa doka ba na janyo mata faduwar akalla dala biliyan 20 a duk shekarar.