Mace Kansila a Saudiyya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mace ta zama Kansila a Saudiyya

An zabi mata a matsayin kansiloli a mazabun kasar Saudiyya a watan Disambar bara.

Amma wasunsu sun fuskanci kalubale a wuraren aikin nasu.