Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An sake kwato Palmyra

APTN ya saki hotunan Palmyra bayan da dakarun gwamnatin Syria suka sake kwato birnin mai dadadden tarihi daga hannun 'yan kungiyar IS, a ranar Lahadi.

Sojojin masu goyon bayan sojin Rasha, sun ce za su kara kai wasu hare-hare kan IS, a birnin.