Habasha na fama da Fari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Habasha na fama da Fari

Majalisar Dinkin Duniya ta ce sama da mutane miliyan 10 ne ke fama da Fari a Habasha, sanadin haka kuma tamowa ya zamo babban kalubale.