Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Miliyoyin mutane na fama da rashin ruwa a Indiya

Mutane miliyan 330 a Indiya, kusan kashi 25 cikin 100 na al'ummar kasar na fama da fari.

Wuraren adana ruwa da rijiyoyi sun kafe a jihohi da dama, amma gwamnati ta fitar da kudade domin tunkarar matsalar.

Tuni dai aka tura wani jirgin kasa na musamman dauke da ruwa zuwa Latur, daya daga cikin lardunan da farin ya fi muni.

Ga rahoton Ibrahim Mijinyawa: