Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mota mai tuka kanta kirar China

Kamfanonin China suna samun cigaba wajen ɓullo da fasahar ƙera mota maras direba.

Suna gogayya ne da sauran kamfanonin duniya irin su Google da Tesla.

A shekarun baya dai fasahar ƙera irin wannan mota tana fitowa ne daga wurare irinsu Silicon Valley a Amurka, amma yanzu kamfanonin na China suna yunƙurowa.

Ga rahoton Muhammad Kabir Muhammad.