Yadda dabbobin ruwa ke rayuwa a ƙarƙashin teku
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda dabbobin ruwa ke rayuwa a ƙarƙashin teku

Yanzu masana kimiyya na binciken hukumar teku na Amurka, sun ɗauko hotunan namun ruwan da tsirrai da ke rayuwa a wurin.

Kuma an nuna hotunan ne kai tsaye a shafukan sada zumunta.