Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mini Hanya 140516

A farkon makon nan ne shugaban darikar Kadiriyya a Afrika, Sheikh Dr Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara, ya kawo mana ziyara sashen Hausa na BBC a London shi da Imam Bazallah Sheikh Nasiru Kabara.

Ahmad Abba Abdullahi ya tattauna da Sheikh Qaribullah din, inda ya fara yi masa bayani kan dalilinsa na kai ziyara Birtaniya: