Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dambe tsakanin Shagon Mada da Shagon Alhazai

Dambatawar da aka yi tsakanin Shagon Mada daga Kudu da Shagon Alhazai daga Arewa a gidan damben Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja Nigeria. Wasan babu kisa a turmi biyun da suka fafata.