Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Duba kan rayuwar Fatma Samoura ta FIFA

A makon da ya gabata ne aka bayar da sunan Fatma Samoura a matsayin wadda za a nada a mukamin babbar sakatariya ta hukumar kwallon kafa ta duniya watau FIFA.

Ita ce mace ta farko 'yar nahiyar Afrika da za ta rike mukami irin wannan a hukumar FIFA .

A Senegal wadda ita ce kasar haihuwarta , mutanen da suka san ta sun ce nadin da aka yi wa tsohuwar ma'aikaciyar Majalisar Dinkin Duniyar bai ba su mamaki ba.

Ga rahoton Maude Juliene daga Dakar: