Yahaya Makaho
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Daga bara na koma waka - Yahaya Makaho

Wani makaho a jihar Kaduna ta Nigeria, da aka fi sani da Malam Yahaya Makaho, ya bayyana yadda ya zamo mawaki bayan da ya gano cewa bara wahala ce.

A filin Amsoshin Takardunku na wannan makon, ya tattauna da wakilinmu Nura Muhammad Ringim kan yadda rayuwarsa take a da da kuma yanzu.