Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Buhari ya tafi London domin jinya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi London domin yin jinyar ciwon kunnen da yake fama da shi.