Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Cin zarafin jama'a a Eritrea

Wani kwamitin bincike na Majalisar Dinkin Duniya ya gano cewa gwamnatin Eritrea tana yawan aikata laifukan cin zarafin bil adama. Binciken ya gano cewa an fara wannan ta'asa ne tun lokacin da kasar ta samun 'yancin kanta a shekarar 1991. Kwanan nan Editarmu ta Africa Mary Harper ta dawo daga kasar, ga kuma rahoton da ta hada mana: