Muhammad Ali
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bankwana ga Muhammad Ali

Wannan shafi ya kawo muku bidiyo game da yadda jana'izar marigayi Muhammad Ali, wanda Allah ya yiwa rasuwa a makon jiya, ta gudana.