Muhammad Ali
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jana'izar Muhammad Ali

Wannan shafi ya kawo muku bidiyo game da yadda jana'izar fitaccen dan damben nan Muhammad Ali wanda Allah ya yiwa rasuwa a makon jiya, ta gudana.