Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Musulmi sun gina wa Kiristoci Coci a Pakistan

Musulmi manoma a kauyen Gojra na lardin Punjab da ke kasar Pakistani sun gina wa makwabtansu Kiristoci Coci. Sun yi hakan ne domin karfafa dangatakar da ke tsakanin addinan guda biyu.