Fama Ka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ba nakasasshe sai kasasshe

Fama Ka wata makauniya ce da ke koyawa nakasassu yadda za su koyi rubutu a kasar Senegal, domin samun damar tsayawa da kafafuwansu.