Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda fitar Birtaniya daga Turai ta shafi Afirka

Ficewar Biritaniya daga tarayyar Turai zai yi tasiri a dangantakar ta da Afirka musamman a fannin tattalin arziki.