Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya 25/06/2016

Mata masu juna biyu na daga ciki mutanen da rikicin Boko Haram ya rutsa da su a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Wasu bayanai sun ce matan kan shiga mawuyacin hali, sakamakon tserewar da suka yi daga gidajensu inda, a wasu lokutan, su kan haihu a kan hanya.

Malama Dada Nguru, na daya daga cikin 'yan gudun hijarar da suka bar garin Gwoza da ke jihar Borno kuma ta yi wa Ummulkhair Ibrahim karin bayani kan irin taimakon da ta rika ba irin wadannan mata: