Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin ana iya yin dambe lokacin azumi?

Nazia Khatun, 'yar dambe ce wadda kuma ke bayar da horo ga masu motsa jiki a London.

A lokacin wannan wata na Ramadana tana fuskantar kalubale kan yadda za ta yi azumi da dambe ba tare da ta sha wuya sosai ba.