Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rahoton Chilcot na yakin Iraki ya kammala

Rahoton Chilcot kan kutsen da Birtaniya ta yi a Iraki lokacin yakin shekarar 2003 ya kammala, bayan shafe shekara biyar ana tattara bayanai.