Sudan ta Kudu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya haifar da fadan Sudan ta Kudu?

A kalla mutane 200 ne aka kashe a kwanaki hudu da aka shafe ana fada a Sudan ta Kudu tsakanin dakarun gwamnati da na mataimakin shugaban kasa na farko Riek Machar.

Sai dai menene ya haifar da wannan fada?