Theresa May
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wace ce sabuwar Firai Ministar Birtaniya?

Theresa May za ta karbi ragamar shugabancin Birtaniya daga hannun David Cameron. Shin wace ce sabuwar shugabar?