Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sakamakon damben gasa ranar Talata

A gasana dambaen da ake yi a birnin kano, Dogo Mai Takwasara da Habu Na Dutsen Mari sun kai zagayen gaba a gasar da za a ci mota a birnin Kano.