Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda rikici ya sake barkewa a Sudan ta kudu

A farkon makon nan ne kasar Sudan ta kudu ta kara jan hankalin duniya sakamakon rikicin da ya sake barkewa a cikinta. Sai dai masu fashin-baki na ganin rikicin bai zo da mamaki ba. Ga karin bayanin da wakilinmu Tomi Oladipo ya yi: