Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa Tanzania ta 'tsira' daga harin ta'addanci

Kawo yanzu Tanzania ta tsira daga manyan hare-haren da kungiyoyin masu kaifin kishin Islama ke kai wa sauran kasashen Gabashin Afirka.

Sai dai ana cigaba da samun fargaba kan irin barazanar da suke dauke da ita.

Wakilin BBC kan harkokin tsaro Tomi Oladipo, ya yi karin haske.