motar dambe
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ebola ya lashe mota a gasar damben Kano

Ebola ne ya lashe kyautar motar hawa a gasar damben gargajiya da aka kammala a ranar Lahadi a birnin Kano.

Dan damben Kudu ya samu nasarar doke Bahagon Sanin Kurna daga Arewa a turmin farko da fara karawar da suka yi a filin wasa na Kano Pillars dake Sabon Gari.