Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ina son habaka tattalin arzikin Nigeria — Murtala

Murtala Tijjani dalibi ne a jami'ar Gwagwalada da ke Abuja, a cikin shirin BBC na ''Burina,'' ya ce, shi babban burinsa shi ne ya samu aiki a bangaren da zai bayar da gudunmowarsa don habaka tattalin arzikin Najeriya.

To kuma dai za ku iya turo mana bidiyo ko muryar da kuka nada ta lambarmu ta WhatsApp 08092950707.