Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bulaguron Hassan dan gudun hijira kashi na 3

A kashi na uku na labarin bulaguron Hassan dan gudun hijirar Syria, za a ji yadda ya yi kokarin shiga Birtaniya da fasfon jabu.

Shin ko zai samu wucewa?