Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda ake rubuta kagaggun labarai

Ku kalli wannan bidiyon don sanin hanyoyi da kuma salon da za ku bi don rubuta kagaggun labarai masu kayatarwa da kuma sharuddan ka'idojin rubutu, tare da Abubakar Adam Ibrahim.

Bidiyon zai taimaka wa masu sha'awar shiga gasar rubutu ta mata zalla ta Hikayata.