Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burina shi ne na zama dan kasuwa — Bilyaminu

Bilyaminu Garba, wani mai sana'ar gwari a Najeriya, ya shaida wa BBC cewa babban burinsa shi ne ya zama dan kasuwa mai zaman kansa.