Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bulaguron Hassan kashi na karshe

A kashi na karshe na bulaguron Hassan dan gudun hijirar Syria, za a ji yadda ya samu shiga Birtaniya da kyar, bayan fuskantar kalubale iri-iri. To ko hukumomin kasar na ba shi izinin zama?

Labarai masu alaka