Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sarkin mawakan 'yan dambe Autan Mai Turare

Autan Mai Turare sarkin mawakan 'yan damben gargajiya yana gudanar da sana'arsa a gidan damben Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja Nigeria.