Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Olympics: Waiwaye adon tafiya

Daya daga cikin 'yan wasan Super Eagles da suka ci kofin gasar Olympics da aka yi a birnin Atlanta na kasar Amurka a shekarar 1996, Paskal Patrick, ya shaida wa wakilinmu Is'haq Khalid sirrin abin da ya bai wa Najeriya nasara, da kuma tasirin nasarar a gare shi a matsayinsa na dan wasa, lokacin da suka doke kasar Agentina a wasan karshe, suka kuma ci lambar zinariya:

Labarai masu alaka