Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda ake rubuta kagaggun labarai

Ku kalli wannan bidiyon domin sanin hanyoyi da kuma salon da za ku bi wajen rubuta kagaggun labarai masu kayatarwa da kuma ka'idojin rubutu, tare da Ado Ahmad Gidan Dabino. Bidiyon zai taimaka wa masu sha'awar shiga gasar rubutu ta mata zalla ta Hikayata.

Labarai masu alaka