Garba Shehu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Chibok: 'A shirye mu ke mu tattauna da BH'

Mai magana da yawun shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, ya shaida wa BBC cewa a shirye gwamnati ta ke ta tattauna da 'yan Boko Haram domin kubutar da 'yan matan Chibok.

Labarai masu alaka