burina,sokoto
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burina na zama Injiniyan ƙere-ƙere — Mansur

Bashir Bello Mabera, dalibi ne a sashen nazarin kere-kere na Kwalejin Fasaha ta jihar Sokoto, a arewacin Najeriya. Bashir ya ce burinsa a rayuwa shi ne ya zamo injiniyan kere-kere a fannin lantarki.