Jamiyyar Liberal Democrats a Burtaniya ta bayyana cewa za ta bayyana jamiyya daya daga cikin jamiyyun Labour da na Conservatives wadda za ta hada kai da ita domin kafa gwamnati.

A jihar Kano dake arewacin Najeriya, wata iska mai karfi tare da ruwan sama ta yi sanadiyyar rasuwar akalla mutane biyu.

A jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, jama'a kan shafe kwana da kwanaki ba su ga hasken wutar lantarkin ba.

Facebook & Twitter

Yanayi

Abuja Accra Yamai
Hadari matsakaici Ruwan sama da tsawa Hasken rana jefi jefi

Hadari matsakaici

Ruwan sama da tsawa

Hasken rana jefi jefi

24°C | 35°C

25°C | 29°C

21°C | 38°C

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.