BBC Online Network Contact Us | Help | Text Only
Hausa
Shafin Farko
Game da mu
Shirye-shirye
Shirye-shiryen mako
Ma'aikata

Gidan Rediyon BBC
Shirye-
Shiryenmu na
kullum
05:30 - 06:00
13:45 - 14:15
19:30 - 20:00
French Africa
Arabic
Brasil
Great Lakes
Portuguese
Somalia
Swahili
BBC World Service
Learning English
Banner
SASHEN HAUSA

Saurari sashen Hausa na BBC don sanin abubuwan da ke faruwa a kowane sashe na duniya - tare da cikakken bayani akan abubuwan da ke wakana da dumi dumin su daga Nigeria da Jamhuriyar Niger.

MITOCIN DA MUKE WATSA SHIRYE-SHIRYEN MU
.

Sashen Hausa na BBC ya na watsa shirye-shirye guda ukku a kowace rana, na tsawon minti talatin talatin a harshen Hausa. Akwai shirin safe, akwai shirin rana, sannan kuma akwai shirin dare, dukkanin su a lokutta kamar haka.

A gajeren zango:

Lokaci a agogon GMT Mitocin da muke watsa shirye-shirye
0530 31, 41 & 49 meter bands (9610, 7105 & 6155 kHz)
1345 13, 16 & 19 meter bands (21640, 17810 & 15105 kHz)
1930 16, 19 & 25 meter bands (17885, 15105 & 1855 kHz)

A zangon FM:

Ga masu saurare a jumhuriyar Niger, ana iya kama shirye-shiryen Sashen Hausa na BBC kai tsaye a gidan radiyon R-et-M, a kan zangon FM 104.5MHz a birnin Niamey. Sannan akan kama wadannan shirye-shirye a gidan Radio Anfani a kan zango 100Mhz a Damagaram da Maradi.

Za a iya tuntubarmu a wannan addreshin na email: hausa@bbc.co.uk

Weather
 
 
 
Network Africa
Focus on Africa
Wasu shafunan da za'a iya zuwa
  Nigeria
  Gamji
  Allafrica
  Niger News: Kakaki
Babu ruwan BBC da abubuwan da ke kunshe a shafunan dake sama.
 Ana iya tuntubarmu ta
 Email:hausa@bbc.co.uk
 Ko a rubuto mana wasika ta
 wannan addreshin:

 Bush House,
 Room 122CB
 Strand,
 London WC2B 4PH

 Tel: + 44 (0) 20 7557 2516
 Fax: + 44 (0) 20 7240 4304

^^ Back to top
 Hausa
Shafin Farko | Labarai | Shirye-shiryen mako | Ma'aikata
© BBC World Service, Bush House, Strand, London WC2B 4PH, UK.
  Privacy Statement