An sabunta: 28 ga Yuli, 2010 - An wallafa a 10:24 GMT

Tsarin karba-karba: Dacewa ko rashinta?

Goodluck Jonathan

Shugaba Goodluck Jonathan ne a tsakiyar cece kucen da ake yi

Wani batu dake tayar da jijiyar wuya a jam'iyyar dake jan ragamar mulki a Najeriya shi ne batun karba-karba.

Tun bayan da Najeriya ta dawo mulkin farar hula a 1999, jam'iyyar PDP ta amince da wannan tsari tsakanin yankuna daban daban na kasar.

To sai dai a halin yanzu, ana neman kai ruwa rana akan wannan al'amari.

Menene ra'ayinku? Wannan shi ne batun da za mu tattauna a shirin mu na ra'ayi riga na wannan makon.

Domin shiga cikin shirin sai ku aiko mana da lambobin ku ta wannan lambar 447786202009, ko ta email a hausa@bbc.co.uk, ko ta dandalinmu na musayar ra'ayi da muhawara wato bbchausa facebook.

Za ku iya aiko mana da ra'ayinku ta hanyar latsa wannan gurbi:

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.