An sabunta: 4 ga Agusta, 2010 - An wallafa a 09:35 GMT

Nijar ta cika shekaru 50: Ko an samu ci gaba?

Nijar ta cika shekaru 50

Nijar ta cika shekaru 50: Wanne ci gaba aka samu?

A cikin wannan makon ne jamhuriyar Nijar ta cika shekaru hamsin da samun 'yan cin kai daga Turawan mulkin mallaka na Faransa.

Abin tambaya anan shi ne ko ci gaban da aka samu a kasar cikin shekaru hamsin, bayan samun 'yan cin kai yayi daidai, ko ko ya kamata ya haura hakan.

Wannan shi ne abin da za mu tattauna a shirinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon.

To domin shiga cikin shirin sai ku aiko mana da ra'ayinku da kuma lambar wayoyinku ta wannan lamba : 44 77 86 20 20 09, ko dai ta email a hausa@bbc.co.uk, ko ta dandalinmu na musayar ra'ayi da muhawara wato bbchausa facebook a shafinmu na Internet a bbchausa.com.

Ko kuma ta hanyar cike bayanan da ke wannan sashin:

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.