An sabunta: 8 ga Satumba, 2010 - An wallafa a 18:16 GMT

Ra'ayi Riga: A wanne yanayi sallar bana ta riske ku?

Sallah bikin daya rana, a wanne yanayin ne sallar ta bana ta riske ku? Abin kenan da zamu tattauna a shirin wannan mako na Ra'ayi Riga.

To domin shiga cikin shirin sai ku aiko mana da ra'ayinku a takaice, da kuma lambar wayarku ko dai ta lambar: 44 77 86 20 20 09.

Ko ta addireshinmu na email a hausa@bbc.co.uk, ko kuma ta dandalinmu na musayar ra'ayi da muhawara, wato BBC Hausa Facebook, wanda za ku iya samu a shafinmu na Internet, a bbchausa.com.

Harwa yau za ku iya tuntubarmu ta wannan shafin:

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.