'Yan sanda na cikin ko ta kwana a Anaca

A Nijeriya 'yan sanda cikin shirin ko ta kwana suna can suna tsaron wata kasuwa da ke kusa da birnin kasuwancin nan na Anaca ( Onitsha ) a jihar Anambra, bayan wani rikici da ya barke a yau tsakanin shugabannin kasuwar da masu hayar da babur.

Inda ake fargabar akalla mutane uku sun rasa rayukansu, wasu kuma da damasuka sami munanan raunuka. Sai bayanai sun ce kura ta lafa