Ana jihar sakamakon zaben gwamnan jihar Delta

Image caption Zaben zakaran gwajin dafi ne ga INEC

A Halin yanzu dai, an riga an kare kada Kuri'ar neman Kujerar Gwanan Jihar Delta. a Kudu Maso Kudancin Najeriya da aka gudanar a Yau.