An sabunta: 7 ga Aprilu, 2011 - An wallafa a 12:09 GMT

Ra'ayi Riga: Shirin zaben da aka dage

Kayan zabe da za'a yi amfani da su a zaben da aka daga.

Wasu matsaloli da aka fuskanta sun sanya, hukumar zaben Najeriya, ta dage zabukan 'yan majalisu zuwa ranar asabar mai zuwa.

Toh ko hukumar zaben ta shawo kan matsalolin kafin ranar asabar din, kan hake ne zamu tattauna a filin Ra'ayi Riga na wannan makon, tare da ku masu sauraro.

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.