An sabunta: 25 ga Mayu, 2011 - An wallafa a 09:16 GMT

Ra'ayi Riga: Rantsar da sabbin shugabanni a Najeriya

Goodluck Jonathan

Hukumar zabe ta INEC ta tabbatar Goodluck Jonathan a matsayin wanda ya lashe zaben 2011

A ranar Lahadi mai zuwa ce ake shirin kaddamar da Goodluck Jonathan a matsayin zababben shugaban Najeriya.

Shin me kuke son ganin shi da sauran gwamnonin da za a rantsar sun mayar da hankali a kai.

A kan haka ne za mu tattauna a filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon.

Domin shiga cikin shirin sai ku aiko mana da ra'ayoyinku ta adreshinmu na email, wato hausa@bbc.co.uk.

Ko ta lamba 44 77 86 20 20 09, ko kuma ta dandalin mu na muhawara, wato BBCHausa Facebook, wanda za ku iya samu a shafinmu na internet, wato bbchausa.com.

Ko kuma ta hanyar cike wannan gurbin da ke kasa:

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.