An tsaurara matakan tsaro a gidan Sin Hu Jia

Hakkin mallakar hoto AP

An sako daya cikin masu fafutukar kare hakkin bil'adama na kasar Sin Hu Jia bayan ya shafe shekaru uku da rabi a tasre a bisa zargin tunzura jama'a.

Sai dai an tsaurara matakan tsaro a harabar gidansa kuma an hana shi magana da 'yan jarida.

Sai dai uwargidan Mr Jia ta nuna damuwa akan koshin lafiyar sa