Takaitaccen tarihin marigayi Dim Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu

ojukwu Hakkin mallakar hoto Thisday

A lokacin rayuwarsa, marigayi Dim Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu ya kasance masanin tarihi, tsohon soja, dan siyasa, kuma mutumin da aka fi sani a matsayin wanda ya jagoranci yunkurin ballewar yankin kudu maso gabashin Najeriya da nufin kafa jamhuriyar Biafra, wato yunkurin da bai ci nasara ba.