An bude bankin JA'IZ a Najeriya

Bankin Islama a Masar Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Bankin Islama a Masar

Bankin Ja'iz mai harkokinsa bisa tsarin addinin musulunci ya fara aiki a Najeriya.

Bankin dai ya fara aiki ne a watan janairun da ya gabata bayan shafe shekaru biyar ya na kokarin hada jari.

A shekarar data gabata ne dai babban bankin kasar CBN ya baiwa Jai'iz din lasisin fara aiki. Abinda kuma ya janyo zazzafar adawa musamman ma daga kungiyar kiristoci ta CAN.

Karin bayani