An yi zanga-zanga a Bamako na kasar Mali

Shugaban kasar Mali, Amadou Toumani
Image caption Shugaban kasar Mali, Amadou Toumani

Anyi zanga zanga a Bamako babban birnin Mali dazu saboda tashin hankalinda ya barke tsakaninin abzinawa 'yan tawaye a arewacin kasar.

A 'yan makonnin nan tashin hankalin ya karu, abunda ya tadawa mutane hankali.

A daren jiya shugaban kasar ya yi wani jawabin bazata ta gidan tebijin na kasar, inda yayi kira ga jama'a da su kwantar da hankalin su.

Martin Vogl wakilin BBC ne a Malin: Dazu shirin sashen turanci na Focus on Afrika ya tambayeshi karin bayani akan halin da ake ciki a birnin

Karin bayani